Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 8

3 Sa’ad da na dubi sammai,

aikin yatsotsinka,

wata da taurari

waɗanda ka ajiye a wurarensu,

4 wane ne mutum da kake tunawa da shi,

ɗan mutum da kake lura da shi?

5 Ka yi shi ƙasa kaɗan da Allah8.5 Ko kuwa da rayayyun sama

ka yi masa rawani da ɗaukaka da girma.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também