1 Ubangiji kai ne mazauninmu
cikin dukan zamanai.
2 Kafin a haifi duwatsu
ko a fid da ƙasa da duniya,
daga madawwami zuwa madawwami kai Allah ne.
1 Ubangiji kai ne mazauninmu
cikin dukan zamanai.
2 Kafin a haifi duwatsu
ko a fid da ƙasa da duniya,
daga madawwami zuwa madawwami kai Allah ne.