Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 91

1 Shi wanda yake zama a wurin Mafi Ɗaukaka

zai huta a cikin inuwar Maɗaukaki.91.1 Da Ibraniyanci Shaddai

2 Zan ce game da Ubangiji, "Shi ne mafakata da kagarata,

Allahna, wanda nake dogara."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também