Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 91

9 In ka mai da Mafi Ɗaukaka wurin zamanka,

har ma Ubangiji wanda yake mafakata,

10 to, babu wani mugun abin da zai same ka,

ba masifar da za zo kusa da tentinka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também