Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 145

11 Za su yi maganar ɗaukakar mulkinka

za su kuma yi zancen ikonka,

12 saboda dukan mutane su san manyan ayyukanka

da ɗaukakar darajar mulkinka.

13 Mulkinka madawwamin mulki ne,

sarautarka kuma za dawwama cikin dukan zamanai.

Ubangiji mai aminci ne ga dukan alkawuransa

mai ƙauna kuma ga dukan abubuwan da ya yi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também