Pular para o conteúdo
Publicidade

Salmos 55

12 Da a ce abokin gāba ne ke zagina,

da na jure da shi;

da a ce maƙiyi yana da kansa a kaina,

da na ɓoye daga gare shi.

13 Amma kai ne, mutum kamar ni,

abokina, abokina na kurkusa,

14 wanda na taɓa jin daɗin zumunci da shi sosai

yayinda muke tafiya tare

a taron jama’a a gidan Allah.

Veja também